Updates Idan Kasan Kayi Mining Din Tapswap Wannan Labarin Nakane


Tapswap sun ce a halin yanzu suna kan magana da tier 1 Exchanges don ganin Tapswap ta shiga kasuwa, Tier 1 Exchange sune irin su Binance, Kucoin, OKX, Bybit, ko Bitget.

Suna da tsare-tsare da yawa da suke son cimmawa, wannan ke nuna zai iya ɗaukar su lokaci kafin su gama. Sun tabbatar wa da mutane akan suna da kyakkyawan fatan cikin Q3 ɗin nan za'a shiga kasuwa duk da abubuwan da suka shawo kansu.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post