Hamster Kombat zasu harharda wallet na kowa da kowa nan da 20hrs.
Ku tabbatar kunyi connecting ɗin hamster ku da telegram ko Tonkeeper wallet.
Kuyi yanzu gudun kar ku rasa aikin da kuka dade kuna yi Zasu harharda wallet address na iya wanda suka yi connecting ɗin ton wallet da hamster Kombat ɗin su.
Duk wani wallet da kuka yi connecting, shi ze zama wajen shiran kudin aikin da kuka dade kuna yi.
KU SANI
Ku tabbatar kunyi saving ɗin kalmomin sirrin ton keeper na wallet ɗin ku da kuka yi connecting da hamster Kombat ɗin ku, saboda ko da kun rasa wayan Ku, za a bukaci wadannan kalmomin sirrin kafin a baku izinin shiga.