Yar Uwata Kada Ki Jira Har Sai Namiji Ya Zo Neman Aurenki Idan Kin Yaba Da Halinsa, Za Ki Iya Tallata Masa Kanki__Zainab Yar Adamawa



Yawan Cin Yan Matanmu Na Yanzu Suna Rasa Mijin Aurene Saboda  Wasu A Bubuwa Kamar Haka,

1_Babu Masu Kashewa Mata Aure  Ko Soyayyah Face  Qawaye

Idan Yarin Ya Tasamu Wacce Takeso Har  azuciya Sai Kaji Qawaye Nacewa Me Zakiyi Da Wannan,

2 Ko Kuma Bayan Anyi Sa a Anyi Aure  Sai Matan Zu Bazama Wajan Amarya   Ma ana Qawayan Amarya,

Cikin Hakanne Zakaga Suna Mata Wasu Abubuwan Da Zai Sa Takashe Aurenta Ta Dawo Su Zauna Su Zama Daya,

Yar Uwata Kada Ki Jira Har Sai Namiji Ya Zo Neman Aurenki,

Idan Kin Yaba Da Halinsa Za Ki Iya Tallata Masa Kanki Don Ya Aure Ki, Ra'ayin Zainab 'Yar Adamawa. Me za ku ce? Ko za ki iya furtawa namiji cewa kina son sa da aure?

Daga Nan Labaraiblog.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post