TIRƘASHI: Daɗiɲ Ząlmąlųlu Ne Ya Hana Ni Posting Tsawòɲ Kwanaki Biyar, Cewar Amarya Sayyada Sadiya Haruna

Tsóhuwar matar Al-Ameen G-Fresh Sayyada Sadiya Haruna ta nuna céwa yanzu ne ta san tayi aure kuma tana fata mutú ka raba ita da Angoɲ nata.

Sai dai da aka zòlaye ta ana tambayar ta lafiya kwana biyu ba a ganiɲ posting ɗin ta online, har kusan kwana Biyar?, buɗar bakin Sadiya wacce ke cike da annashúwa sai cewa ta yi "daɗiɲ zalmąlųlu ne ya hana ta hawa online" har tsawon waɗannaɲ kwanaki.

Wane fata zaku yi musu?

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post