Fitaccen mawaƙin siyasar nan Dauda Adamu Kahutu Rarara ya nemi yafiya ga al'ummar Najeriya musamman matasa, bayan da suka duƙufa da kai ƙararsa a shafukansa na sada zumunta.
A cewar mawaƙin "nayi na damar yin wasu waƙoƙin da nayi a rayuwata, kuma ba na waƙa domin na ci zarafin wani, alu'mmar Arewa ina nema kuyafe min".
Hakan ya biyo bayane a sakamakon wani sabon shafi da ya buɗe mai ɗauke da sunansa inda aka wallafa wannan bayanin na neman yafiyar ga miliyoyin al'ummar da ya fusata su kan wata sąbuwar waƙa waɲda ya fitar.
Bayan dai da aka matsa lamba wa kamfanin fącebòòk dɔmin toshê shąfiɲ mawaƙin, a darén jiya kuma matasan sun samu lambar mawaƙiɲ a inda aka bazata a shªfukaɲ sada zumunta dòmiɲ a cigaba da takura masa.
Me zaku ce?