Fitaccen Mawakin Soyayyah Na Hausa Da Kannywood Wato Nura M Inwa Ya Magantu Kan Fira Dashi Da Akayi A Tashan Labarai Gameda Easuwar Mama Daso
Wannan Al Amarin Ya Taba Ransa Sosai Inda Takai Ga Cewa Yana Nuni Dacewa Bazai Taba Mantawa Da Mama Daso Ba Kan Wasu Al amuransu Na Yau Da Kullum,
Nura M Inwa Mawakine Wanda Yayi Fice Kan Batun Wakokin Hausa Dana Soyayyah Dama Kannywood Baki Daya, Bayan Fira Da Manema Labarai Sukayi Dashi Hakan Yasa Yana Jin Cewa Har A Zuciyarsa Bazai Taba Mantawa Da Mama Daso Ba,
Kalli Cikakken Labarin Bidiyon Daga Nan Shafin LabaraiBlog.