MASHA ALLAHU; Allah Ya Azurta Daddy Hikima Abale Da Kyakkyawan Jariri KALLI VIDEO….

 

 Matar Abale ta haihu.

Allah ya albarkaci fitaccen jarumin Kannywood Dadi Hikima Abale da samun ƙaruwa muna fatan Allah ya raya.

Fittacen jarumin na kannywood wanda a yanzu tauraruwar sa ke haskawa ya samu karuwa ta da namiji muna fata Allah Ya raya masa.

ku cigaba da ziyartar wannan shafi domin cigaba da samun inganttatun labarai.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post