Idan Kasan Kana Mining Din Tapswap Wannan Labarin Nakane



Yanzu Yanzu  Company Tapswap Sun Sanar Dacewa Zasu  sauke Man Hajansune Akan TON Wato Inda Zasu Biya Mutane,



Wannan Labarin Yayiwa Mutane Da Dana Dadi  Hakan yasa Mukace Bari Musanar Da  maziyar Tan Mu Na Wannan Shafin Domin Suma Su San Yadda Abin Yake Tafiya,

Yan Mining  Na NAn Gida Nigeria Suna Cikin Farin Ciki Dajin Wannan Labarin Domin  Kowa Naganin Kakarsa Tayenke Saka, Wasu Kuma Ma Hassada Suna Can Suna Bakin Ciki Bisa Wannan Al Amari Domin Abinda Yan Uwa Zasu Samu Mu Samman Ma Yan Arewa,

Ku Cigaba Da Ziyartan Labaraiblog Domin Samun Sabbin Updates Gameda Mining Ko Wasu Labarai Na NAn Gida Nigeria  Dama Wasu Kasashen.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post