wadannan sune iyayen maryam na asali fittcaciyar jarumar wacce tauraruwarta ke haskawa a cikin shirin labarina series wanda kamfanin saira movies ke gudanarwa.
ALLAH SARKI; Mamana Da Babana Kenan Ni Fatima Hussain Ina Fatan Allah Ya Karawa Rayuwa Albarka