Ina Ma Abota Kallon Shirin Labarina?, Menene Yafi Burgeku A Cikin Wannan Shirin Na Labarina A cikin Na Satin Da Tawuce,
A wannan Lokacinne Suka Qaro Maku Wani salo Na Mu Samman Wanda Zaku Sha Mamaki Hakan Yasa A Wannan Rana Irin ta YAu Suka Saki KAdan Daga Ciki,
Kuna Iya Kallon Wannan Dan Kadan Daga Ciki Domin Wasa Idanuwanku Zuwa Ranar Juma a Idan ALLAH Yakaimu,
Mu Kalli Kadan Daga Ciki Tare Daku Ma Abota Kallon Wannan Shirin harda Maziyarta Namu,
Mun Gode Da Ziyartan Wannan SHafi Mai Al Barka Na Labaraiblog.