Dan Shekara 71 Ya Dirka Wa ’Yar Masu Haya A Gidansa Ciki


 Sakamakon gwajin ya nuna ba wannan ne karon farko ba, domin kuwa yarinyar na dauke da cikin makonni shida

An ce an kama tsohon wanda ma’aikacin asibitin ne yana lalata da yarinyar ’yar shekara 14 a cikin bandaki a a Karamar Hukumar Ifo ta Jihar Ogun.

Yarinyar ta shiga bandakin gidan ne domin yin wanka, amma bayan ’yan mintoci sai mai gidan ya bi ta cikin bandakin inda ake zargin ya yi lalata da ita.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post