INNALILLAHI: "Na kama matata da laifin dan malele (Lessbians) nayi hakuri na cigaba da zaman aure da ita -Adam Zango

 

INNALILLAHI: "Na kama matata da laifin dan malele (Lessbians) nayi hakuri na cigaba da zaman aure da ita

An tura min video na batsa da matata ta yi da kanta, akan in biya 1 million ko a saka a duniya nayi hakuri na cigaba da zaman aure da ita.

Na kama matata da cin Amanata da dan uwana, Nayi hakuri na cigaba da zaman aure da ita

Idan nayi musu kazafi Allah ya tona mini asiri tun a duniya, Ku gaya min maza nawa ne masu imanin da zasu iya hakuri kamar yadda nayi" -inji Jarumin Kannywood, Adam A Zango



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post