Wannan Dalilin Yasa Nace Auren Namiji Mai Mata Yafi Saurayi Dadi_Cewar Malika Hussaini Kano

 

Yanzu Yanzu Wata Fitacciyar Budurwa Tafadi Dalilan Dayasa Auren Namiji Mai Mata Yafi Dadi Bisa Auren Saurayi,Malika Hussain Kano.

Watannan Baiwar ALLAH mai Suna Malika Hussain ta Jadda Dawa Manema Labarai Kan Batun Auren Memata Dari Bisa Dari Da Auren Mare Mata, Wannan Kalma Nata Yajawo Cece Kuce  A Social media Sosai,

Al Ummah Da Dama Sun Magantu Kan Wannan Maganar Mu Samman Ma Samari  inda sukemata Zazzafan Raddi A Inda Akayi Wannan Hiran Da Ita,

KALLI Cikakken Bidiyon Anan Daga Labaraiblog.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post