Banji Dadin Soke Lefe A Kano ba Kodan Saboda Abubuwa Guda Uku__khadija Aliyu Kano

 

Yanzu Yanzu Wata Matashiya Tanuna Bacin Ranta Ga Abinda Yafaru A kwanakin Baya A Kano Nacewa An Soke Lefe,

Khadija Aliyu Ta Tabbatar Wa Da Manema Labarai Kan Abinda Yasa Bataso A Seke Lefe A Kanoba Domin Abubuwa Guda3,

Inda Aqara Dacewa Wadannan Abubuwan Suna Da Matukar Muhimmanci Gameda Abinda Akayi Akano Kodan Ganin gobensu Tagyaru Dakuma Nemawa Kansu Sauki da Dai Wasu Abubuwan datake Kudiri Akansa Masu Mihammanci, Kalli Bidiyon Dake Qasa Don Ganin Me Take Nufi Akan Wadannan Abubuwa Guda3,

Daga, Labaraiblog.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post