Da Na Auri Talaka Gara Na Mutu Banyi Aure Ba Cewar Fatima Sheka

Wata Matashiya yar arewacin na

Najeriya mai suna Fatima Sheka ta ce da ta auri talaka Gara ta mutu ba tayi aure ba. Matashiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter.

To sai dai wannan rubutu da tayi ya dau hankali sosai a shafukan sada zumunta, inda mutane da dama sukayi ta bayyana ra'ayinsu kan hakan.

Jarumar tayi wallafa kamar haka

"Nifa Idan Har Talaka Zan Aura, To Gwara Na Mutu Ban Yi Auren Ba" a

Cewar Fatima Sheka, Me Zaku Ce Akai?
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post