Yadda wasu bayin Allah suka koma dafa ganyen Dan Kali Suna ci, sakamakon rashin abinda za suci.


INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Yadda wasu bayin Allah suka koma dafa ganyen Dan Kali Suna ci, sakamakon rashin abinda za suci.

Ban taba ganin mutane da ke cikin ukubar rayuwa irin wadannan ba.

Asalin mahaifin yana da kasuwancin da yake yi kwakkwara, daga baya Karayar arziki ta Kama shi, ya koma aikin karfi Don ciyar da iyalinsa.

Nan kuma rashin lafiya ta Kama shi bai iya aikin kuma bai da jarin kasuwanci, Hakan ne ya sa yayansa 6 duk suka fada cikin tashin hankali.

Duk abin da za mu fada ba zai Kai ga iya bayyana halin da wadannan mutane suke ciki ba,Kalli Cikakken Bidiyon Anan Kasa, Daga Labaraiblog.
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post