Da Ɗumi Ɗuminsa: Cikin Vedio Yadda Aka Kama Matashin Da Yake Shigar Mata Yana Damfarar Samari a Garin Zariya.

Yanzu Yanzu Hukumar Yan Sanda Sunyi Nasaran Kama Matashin Da Yake Shigar Mata Don  Yaudaran Samari A Garin Zaria,

Bayan Yashiga Hannu Al Umma Da Dama Sunyi Tofin Ala Wadai Akan Wannan Bawan  Allah Dayake Shigar Mata Don Samun Kudin  Abinci, 

Ankama Wani Shahararren Matashi Dayayi Ficce Wurin Shigar Mata Yana Yaudarar Samari Ta Hanyoyi Daban Daban, Duba Da Cewa Ba Yau Irin Haka Ta Saba Faruwa Ba,

 Yauma Munzo Muku Da cikakken Wannan Vedio Domin Ganewa Idon ku, Kalli Bidiyon Dake akasa Yanzu.®LABARAIBLOG.

FULL👇🏻👉🏻 VIDEO📹


1 Comments

  1. Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci..
    👇👇👇👇
    https://labarai24blog.blogspot.com/2023/05/allahu-akbar-antono-gawarsa-bayan.html

    ReplyDelete
Post a Comment
Previous Post Next Post