Yanzu Yanzu An Samu Labarin Wani Dan Saurayi Daya Yaudari Wata Hajiya A Garin Sokoto inda Matar Tafusata Ta Nemi Takardan Sakinta A Hannun Sa Bayan Ta Kai Maganar Wajan Rundunar HISBAH A Jahar Sokoto,
Rundunar HISBAH Ta Jahar Sokoto Sun Samu Nasaran Kama Saurayin Da Ya Yaudari Wata Hajiya Mai Suna Safara'U Bayan Ya Aureta yake Kokarin Cinyemata Dukiya Ba Abisa Qa Idaba,
Hakan Yasa Matar Takai Qaransa hukuma Domin A Kwato Mata Hakkinta Na Dukiyat Daya Nemi Hallakawa Dakuma Takardan Saki Don A Cewarta Ba Don allah A Auretaba, Kalli Cikakken Bidiyon Akasa,®LABARAIBLOG.