Wata Hajiya Ta koka Game da yadda samari ke kaurace musu inda tace ….


Wata Hajjiya ta koka game da yadda samari ke ƙaurace musu inda tace “A maimakon ku tunkare mu da maganar aure sai ku zauna a kan layi idan mun wuce da babbar mota kuce haram, idan mun gina babbar gida kuce da kuɗin karuwanci ne, 

idan mun kama sana’a nan ma ku zage mu, idan bamuyi aure ba kuce zaman dadaro muke kuma alhali kunƙi fitowa ku aure mu,

 saboda kuna ganin mun yi muku girma ko kamar idan kun auremu ba zamu yi muku biyayya ba yaya kuke so muyi ne”?

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post