Kalli Yadda Wani Matashi Yadade Yana Yaudaran Yan Uwansa maza Dashigar Yan Daudu A Matsayin Budurwa


Yanzu Yanzu Anyi Nasaran Kama Namijn Da Yadade yana Yaudaran Maza  Da Shigar Yan Daudu A Matsayin Budurwa  Domin Samun Nakoko Bisa Halin Dayashiga Na Rashin Kudi A Garin Kano,

Anyi Nasaran Kama Wannan Bawan Allah Dinne Bayan Yadade Yana Yaudaran Maza Akan Shi Macane Da Yaudaransu Akan Bashida Ko Sisi, A Yanzu Haka Hukuma Sunyi Aran Gama Dashi  Hakan Yasa Yabayyanawa Hukuma halin Dayyashuga Da Dalilij Dayasa Yake Kalar Wannan Shugar,

A Yanzudai Mutane Da Dama Sunyi Ala Wadai Da Wannan Abinda Wannan Saurayin Ya Aikata Da Tofin Ala Tsinemasa Duk Da Dai Halin Yau Da Kullum Yasa Yashiga Wannan Dabi ar,Kalli Cikakken Labarin Bidiyon Akasa,©Labaraiblog.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post