wallahi ina Neman mijin aure ko Talakane ina so _zahra
Yadda Wata kyakkyawar budurwa mai Suna Zahara Tacire kunya Ta bayyanawa duniya cewa ita da wallahi ko Talakane tana sonsa matukar zai Aure ta
shin tsakaninku da Allah mai yasa mata suke cire kunya suke bayyana Yadda suke son Aure??