Na fito daga gidan masu kuci amma ina neman mijin aure Talaka-Yaseereh ga lamba ta -0706350787...


 



Iko sai Allah a daidai lokacin da yan mata ke kauracewa auren Talaka ita kuma wanna budurwar mai suna Yaseereh data fito daga gidan attajirai ta bayyana cewar tana neman mijin aure kuma Talaka har ma ta bada lambar wayarta amma duk wanda ya san ba aurenta zai yiba kada ya kirata


                         GA LAMBAR ANAN 👇

                          070338823..


A ganinku menene dalilin da yasa yan matan gidajen masu kudi ke shaawar auren namiji Talaka yayin da suma yan matan da suka fito daga gidajen Talakawan ke gujewa auren dan uwansu Talaka suke hankoron samun miji mai kudi ko dan masu kudi?



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post