Inna Lillahi Wa'inna llaihin Raji un -Jami' in Soja ya rasu ana gobe daurin aurensa

 


Ke Duniya ina zaki damu duk ya gama shirye-shirensa zain zama Ango a gobe Asabar amma Allah ya yi masa rasuwa, jami'in sojan mai suna Ya'u Yunusa Jaji ya rasu ana tsaka da shagulgulan bikinsa wanda za ayi a ranar 23 ga watan Disamba wato gobe kenan

Ku Latsa Nan Domin Ganin Bidiyo 👇



Muna fatan Allah ya gafarta masa yasa yan matan
Aljanna ne rabonsa tunda bai samu jin dadin na
Duniyar ba, Allah ya jikansa ya kyautata namu karshen don Allah duk wanda yaci karo da wanna labarin ya taimaka wajen tura shi zuwa sauran groups don yan'uwa Musulmi su kara yi masa addua
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post