Idan ni budurwar ka ce zaka iya karbar Naira Miliyan 50 ga abokin takararka don ka janye masa


Idan ni budurwar kace kuma kana ciwon sona sosai amma baka da aiki ko sana'ar da zaka iya aurena a halin yanzu, sai wani mai kudi yazo ya ganni kuma yace yana son aurena ni kuma kai nake so, sai ya baka kyautar Naira Miliyan 50 kaje kaja jari don ka bar masa ni ya aura zaka yarda ka janye masa ya aure ni kai kuma ka hakura yadda nake da kyan nan? 

Ga Cikakken Bidiyon Anan Kasa 👇


 

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post