Na dawo daga rakiyar raina samari yanzu idan na samu mai iya ciyar dani aurensa kawai zan yi -Fati..
Tofa wata zukekiyar budurwa mai suna Fateema tace ta sauke burin dake kanta daga yanzu ba zata kara raina samari ba duk wanda ta samu in dai yana da rufin asirin da zai iya ciyar da ita zata aure shi,
A ganinku menene dalilin da yasa yan mata suka fara rage buri a wannan lokaci, wanda a baya sai kaga suna cewa dole sai mai kudi shin rashin mazaje ne ko kuma tsananin son aure?
Ga Cikakken Bidiyon Anan Kasa 👇👇👇