Auren wuri maganin zinar wuri labarin yadda wani dan shekara 15 ya auri yar shekara 12


yanzu yanzu wani saurayi yayi cikakken bayani gameda fa idar auren wuri, agaskiyar bayani naji dadin wannan auren da iyayena sukamin tun ina yaro domin kuwa babu abinda zancewa uban giji sai godiya.

Bayadahaka inakira ga samari duk maison qauracewa zina yakamayta yayi kokarin yin ayren wuri domin kuwa hakan shine mafita a wannan liacin dsa muke, duk da dai kowa da irin yanayinsa dakuma halitta nashi hardama kaddara,

Don haka ina kara kira ga yan uwana maza damata kada susake su saka kansu cikin damuwa koda sunga anmasu auren wuri, Aurwn wuri yanada matukar amfani musamman ma a wannan zamanin,hakan yasa nake kira ga hukumar hisbah da su saka wannan Al amarin wajan sawa iyaye dokan auren wuri a fadin kasar nigeria, kalli cikakken Vidiyon akasa,

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post