Bazan Iya Kwana Banyi Ba Saboda Dadinsa, Budurwa Ta Cire Kunya Ta Saki Layi Wata Budurwar Ta Bayyana Yadda Bazata Iya Bacci Batare da Ta Aikata ba.
Budurwa Ta Baynna Haka Ne A wani vedio Da Ta Saki A Kafar Yanar Gizogizo Ta Tiktok Inda Ta Lissafo Cewa Bazata Kwana Batare data Aikata ba.
Saidai Bata Bayyana Abinda Take Nufi Ba Duk Da Mutane Da Yawa Sun Fassara Maganar Tata Zuwa Zantuka Mabanbanta.
Me Zaku Akai? me Kuke Tunanin Wannan Budurwa Take Nufi.