Ansamu Wasu Bata Gari Sun Hallaka Wani Yaro Har Lahira ta Hanyar Kwakule Masa Ido.
A Yan Kwanakin Nan Ake Ta Cigiyar Yaron Akan Batan Sa Jim Kadan A Safiyar Alhamis Wani Dan Uwansa Ya Wallafa 👇
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN
Yaro da muka wallafa a wannan kafa da ake cigiyar sa jiya da daddare mai suna Ibrahim Muntaka Muhammad da aka nemeshi aka rasa a gaskia wanda biki suka zo daga kaduna a Safiyar yau an tsinci gawarsa a gona a agoro tudun wadan Zaria an kwakule mishi ido.
Allah muke roko da ya jikansa da Rahma, ya kuma tona asirin wayanda suka aikata wannan barna.
Accept our condolences Muazu Abubakar Maigini Allah baku hakurin rashi.
Nasir Aliyu Babanyaya
Muna Fatan Allah Ya Jikan Sa Da Rahama, Allah Ya Tona Asirin Wadanda Suka Masa Wannan Aika Aikar.