Bazan Bar Kawata Ta Aure Talaka Ba Inji Jamila A Cikin Shirin Labarina Zanyi Duk Me Yiyuwa Naga Na Hanata Auren Al'amin.
Sabon Shirin Labarina Season 8 Wanda Kamfanin Saira Movies Suke Gabatar wa A Tashar Arewa24 TV Da Channel Din Saira Movies Dake Youtube Channels A Kowace Juma'a Da Dare.
Shirin Dai Yadau Zafi Inda Yan Kallo Keta Tofa Albarkacin Bakin Su.