Wannan Abinda Kuke aikatawa Abin Kunyane Ammah sai Kufake Dacewa Yan Kannywood ne Suke Bata Tarbiya,
A wannan Video Zakuga Abinda wasu Gardawa Suke Aikatawa Wanda Ko Wadanda Ba Musulmaiba Bazasu Iya Aikatashiba inji Nafisat Abdullahi,
Ga cikken Video Da Suke Aikata Ta asa wanda Mutane Da Dama Ke Mamaki Akan wannan Abin👇🏻