Yanzu Yanzu Ankama Wani Bawan Allah Malamin Makaran Isilamiya Wanda Yayi Wa Dalibarsa Fyade, Al Umma Sunyi Ala Wadai Da Wannan Abin,
Wannan Malamin Ashe Ya Dade Yanawa Dalibar Feyade Kwatsam Wataran Akayi Aran Gama Dasu A Daki, Yanzu Haka Hukuma Tashiga Wannan Al Amarin Domin Iyayenta Sunce Sai An Kwato Masu Hakkinsu Akan Wannan yarinya,
A Yanzudai Hukumar HISBAH Taso Tashiga Wannan Lamarin Domin Kwatoma Yarinya Hakkinta Dakuma Kare Wannan Bawan Alla Din Tawasu Ban Gare Domin Kada Yatozarta A Idon Duniya, Kalli Yadda Akayi Hira Da Dalibar Da Abin Yafaru Da Ita,©Labaraiblog,👉🏻FULL Video👇🏻