Labari ya iskemu A Yanzu Haka Babu Malamin Dayake Badafatawa A Nan Gida Nigeria Wanda Al umma Kejij Dadin Fatawarsa Kai Tsaye Kamar Shugaban Hukumar HISBAH Ta Kano Wato Shek Aminu Ibrahim Daurawa,
A Yan Kwana Kwannan Nan An Samu Wata Baiwar Allah Wacce tayi Abin Kunya Don Gudun Zina A kasar Waje Wanda Al Umma Da Dama Sunce Tana Kwai Kwayon Turawane, Itakuma Tana Ganin Hakan Yamata Dai Dai Don Gudun fadawa Zina Kai Tsaye,
Yanzu Dai Wannan Baiwar Allah Tana nadama Bisa Ga Abinda Ta Aikata Na Wannan Abin Wanda Aynxu Haka Ana Shirin Aurentane Yasa Take Neman Fatawa Wajan Babbam Malamin Addinin Musulumci Wato Shek Aminu Daurawa, Kalli Yadda yabada Cikakken Fatawan A Bidiyon nakasa,©Labaraiblog.