VIDEO: “Ikon Allah an haifi wani Jariri tunda yazo Duniya ya buga Tagumi yana ta kuka”

 

Ikon Allah wai jariri da tagumi



DUK MAI QAUNAN ANNABI YA DAURE YA YAKARAN YAYI COMNT DA AMIN,


Insha Allahu Matsalan nigeria taxo qarshe. WANI BAWAN ALLAH NE YAYI MAFARKI DA ANNABI (SAW) Manxon Allah s.aw yace haqiqa yin mafarki dani Gaskiyane domin ni Shaidan baya kama dani.


A yau juma’a ne muna zaune a masallaci kafin liman ya fara huduba, fitaccen malamin addinin nan Sheik malam muhammad kansusi Zarewa ya miqe yake cewa, yanxunnan aka bugo mai waya daga kano wani bawan Allah yayi mafarki da fiyayyen Halitta.

Acikin mafarkin ne mutumin yake fadawa Rasulillahi halinda ‘yan Nigeria suke ciki tareda neman mafita, sai Rasulillah yasanar dashi cewa haqiqa akwai munafikai acikin mu, saboda haka mu lazimci karanta IZA- JA-AKAL-MUN AFIQUNA qafa (60).

Harqarshen sura. Ko mutum daya ko a taru. Jama’a duk wanda yaga wannan post ya taimaka yayi share ko copy ko comment domin mutane dayawa sugani. Allah muna tawasili da sunayenka tsarkakku kafitar da Musulmai daga halinda suka tsinci kansu a ciki. Ameen.


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post