Munaiwa Yan Baiwa Fatan Alheri Dafatan Za’ai Amfani Da Abinda Aka Samu Ta Hanyar Da Ta Dace

 


Yayin da ake dakon fashewar tsarin DOGS da 'yan baiwa suka hako ta yanar gizo wato (mining) nan da 'yan sa'o'i kadan.

Wanne tanadi ku ka yi na morewa idan hakan ta tabbata kuma ku ka samu amfanin hakar?

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post