ABUN TAUSAYI : Meyasa Ku Maza Mayaudara Ne, Saurayina Ya Batamun Rayuwa Na - Cewar Wata Budurwa
Soyayya cike take da kalubale, hakan yasa akan rasa su waye sukafi yaudara tsakanin mata ko maza.
Duk soyyayar da take tsakanin mace da na miji da babu fadi tashi a cikinta to lallai ba shakka wannan soyyayan akwai tangarda a tattare da ita.