Matsalar ƴan Arewa jahîlaînē shekara ɗaya a mulki har kunfara yimasa Zanga-zanga - cewar Maryam labarina

Matsalar ƴan Arewa jahîlaînē shekara ɗaya a mulki har kun masa Zanga-zanga - Maryam,

Fitacciyar jarumar Kanywood Maryam Hussaini tauraruwar fim ɗin Labarina ta ci gaba da cewa; matsalar 'yan Arewa Jahilci Yanzu me Shugaba Tinubu kuke so ya yi maku cikin shekara daya? Bayan bashi ya yi yawa, 

Ku daina Jin Haushi don Iyayenmu sun sa munyi Ilimin da za mu rinka kasuwanci daga America Zuwa Dubai, kunyi Ilimi Kun gama ne da za ku ce Gwamnati ta hanaku Aiki?

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post