AURE NAKE SO. Muddin Na Kara ko Wata Biyu’ne a Gida Komai Zai Iya Faruwa Dani, Saboda Haka Kofa A Bude take Idan Akwai Mai Bukata Cewar Wata Budurwa a…

Yanzu Yanzu Wata Matashiya Mai  Suna Hajaratu Usman Ta bayyanawa Manema LabaraI Wani Babban Al Amari, Bayan Dacewa Yanzu A Nigeria Muna Famada Yanayin Qa qani Qayi,

Inda Take Cewa Itafa Aure Takeso Don Haka Ayimata Aure Ko Tashiga Wani Halin Rayuwa  Wanda Kowa Saiya Raina Kansa A Gidansu Dama Unguwar Baki Daya,

Watannan Baiwar ALLAH  Din Tayi Yakinin Canza Rayuwarta Muddin Bata Samu Wanda Ya Auretaba, Kalli Cikakken Bidiyon Labarin Daga Nan, LabaraiBlog.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post