TIRƘASHI: Rainin Hankali Ne Ɗan Film Ya Fito Ya Ce Maka Wai Yana Gyaran Tarbiyya- Inji Kyauta Dillaliya


TIRƘASHI: Rainin Hankali Ne Ma Ɗan Fim Ya Fito Ya Ce Maka Wai Yana Gyaran Tarbiyya, Kuma Na Yi Nadamar Shiga Harkar Fim Ɗin Hausa Dómin Na Gaji Da Zagin Da Malamaí Da Jama'a Suke Yi Mana, Cewar Jarumar Kannywood Kyauta Dillaliya Ta Shirin Dadin Kowa

Jarumar Fina Finan Hausa Wacce Ya Shahara A Film Ɗin Dadin Kowa, Ta Bayyana Hakan Ne a wata fira da tayi da Gidan Radion Freedom Hausa Dake Kano A Jiya, duk wanda yake san Kallan wannan fira zai iya garzayawa shafin su dake facebook domin kallon cikkakiyar firar

Menene ra'ayinku?
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post