Wannan Dalilin Yasa Auren Mata Dayawa Ke Mutuwa a Jahar Kano, Cewar Hafsatu Hassan Joss,
Inda Jama a Da Dama Sukayi Ala Wadai Da wannan Maganar Nata Bayan Tafito Tagayi Gaskiya Kan Al Amarin Dake Faruwa A Jahar Kano, Haka zalika Hafsa Tace Matan Kano Yawancin Hange Hangensune Yamasu Yawa Hakan Yasa Suke Yawan Kashe Aure A Tsakaninsu,
Bugu Da Qari Tace Mata Zaurawane Ke Kashewa Yanmatan Da Suka Shiga Dakin Mijinsu Aure Domin Duk Su Zamo Daya A Taru A Lalace,
Bata Tsaya Anan Ba Saida Tayiwa Matan Kano Wankin Babban Riga Dakuma Zazzafar raddi Ga Abinda Suke Aikatawa Na Yawan Kashe Auren Dasukeyi A Jahar, Kalli Cikakken Labarin Akasan Bidiyon, ®LABARAIBLOG.