Fatima Husain Maryam a Labarina Series tace rashin kunya ne yasa wasu ke cewa zasu auri mamarta abin ma har ya tsallake kanta

Fatima Husain Maryam a Labarina tace rashin kunya ne yasa wasu ke cewa zasu auri mamarta abin ma har ya tsallake kanta

Labarina Na Dai Shirin Barkwanci Ne Da Ake Gabatarwa A Tashar Arewa24 Karkashn Jagoranci Kamfanin Saira Movies Investment Limited,  Maryam Ta cikin Shirin taja Hankalin Yan Kallo Da Salon Da Ta Fito Dashi.

zamu iya cewa wanan shine Film na farko da jarumar ta samu irin wannan nasarar tun shigowar ta masana'antar ta Kannywood 

Menene ra'ayoyinku shin tsakanin ita da mahaifiyar tata wacce zaka iya aura idan aka baka zaɓi?
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post