VEDIO: Nayi Farin Ciki Da Tinubu Yakara Kudin Mai Inji Tsohon Shugaban Kasa General Muhammad Buhari
Tsohon Shugaban Kasar Nigeria General Muhammad Buhari Ya Bayyana Cewa Yayi Farin Ciki Kan Karin Kudin Mai Shugaba Mai Ci Yanzu Yayi Wato Asiwajo Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon Shugaban Ya Bayyana Hakan Ne A Wata Fira Da Yayi Da DCL HAUSA A Yau Zamu Dora Muku Vedion Domin Jiyewa Kunnuwanku.
Sai Ku Danna Vedion Dake Sama Zai Dauki Zuwa Inda Zaku kalli Vedion Asha Kallo Lafiya.