Yanzu Yanzu Rigima ta Barke A Kannywood Saboda Rungumar Da Hassan Makeup
Wata Sabuwa Wannan Dan Niger Dinnan mai Taken Suna Hassan Makeup Yayi Wa Abu A watannin Baya Dayaje Ya Rungimi Wata Yar Kannywood wato Autar 13__13,
Wannan Dalilin Yasa yan Kannywood Sukafito Suka Nuna Rashin Jin Dadin su Akan Wannan Abinda Sukayi A Wannan Bikin kalli Cikakken Bidiyon, 👉🏻Full Video👇🏻