Labari Da Dimi Duminta Wani Saurayi Yayi Shigan Mata Domin A Wanki Gara Ma Ana Yaudaran Samari Musamman Masu Son Yan Mata,
Wannan Mutumin An Kamasane A Wata jaha Dake Garin Kano A Lokacin da Yayi Shigar Mata Kamar Mace Yaje Ya Cuci Wani na Miji Mai Kudi,