SUBHANALLAH: kalli yadda Talauci yayi sanadin yanke hannun wannan yarinyar

SUBHANALLAH: kalli yadda  Talauci yayi sanadin yanke hannun wannan yarinyar

Sai dai dukda haka yarinyar ta cigaba da bayyana burin ta na yin karatu don ta zama likita.

A cewar ta tana rokon a dauki nauyin ta, domin cika burin ta, yanzu dai haka yarinyar ta gama Primary tsawon shekara uku da suka wuce, Amma Bata samu shiga Secondary ba saboda halin Babu da iyayen ta ke ciki. © Labaraiblog, more Video👇🏻


 




Post a Comment (0)
Previous Post Next Post