Kalu Innalillahi😭_Abin Ban Tausayi kalli Yadda Rahama Sa Idu Take Kokawa Wacce Aka Kora daga Makaranta

Wata Daliba takoka Akan Koranta Da akayi Daga Makaranta Domin Wani Abu Wanda Ake Zargin Ta Aiktashi A Bainar Jama a,

Bayan An Koreta Tayi Nadama Gameda Abinda Ake Zarginta Ganin Cewa Su Bamasu Hali Bane Kuma itace Babba  A Gidansu Wanda Ta Bayyana Sunanta Daga Qarshe Ta Bayyanawa Al Umma Sunanta,

Dalibar Sunan Ta Rahama Sa Idu Wanda Ayanzu Haka Tana Cike Da Al Hini Dakuma nadama ganin Yadda Rayuwarta Yashiga A Halin Yanxu, Mai Zakuce Gameda Watannan Baiwar Allah Din, (More Videi)



Post a Comment (0)
Previous Post Next Post