Yanzu Yanzu Mun Samu Labarin Fitaccen mawakin Kannywood wato Rara Da Tima Makamashi Akan Rigimar Dasuke Saboda Wani Sabon Gasa Da Rara Yasaka,
Bada Jimawaba Acikin wani Gasa da Akasaka A Garin Kano Na Mata Tima Makamashice Talashe Wannan Gasar Baya Dahaka Anmata Kyautar Kore Talauci, da Lilin Dayasa Mawaki Rara Yasaka Tasa Kenan Tima Na Fushi Da Hakan Fada Ta Barke A Tsakaninsu, Kalli Cikakken Bidiyon.