Fitacciyar Jarumar Kannywood wato Rahama Sadau Tasake janyo Magana Hakan Yasa Yan Kannywood sukayimata Taron Dangi A Wannan Karon,
Baya Da Haka Rigima Tasake Barkewa Da Jarumar Kannywood Guda biyu Wanda Aciki A Kwai Wata Sabuwar jarumar Kannywood wato Asmi Wakil,
Rahama Sadau Tadade Tana jawomana Abin Kunya A Nan Cikin Arewa Dama Cikin Masana Antar mu ta Kannywood Don Haka Wannan Karan Zamu Dau Mataki, Inji Jaruman Kannywood, Kalli Cikakken Bidiyon