Kalu Innalillahi😭kalli Yadda Wata Uwa Ta Tona Asirin Mijinta Na Lalata da Yar Cikinsa

 

Wata mata ta tonawa mijinta asiri, inda ta bayyana shirin da yake yi da wata matar aure domin suje su yi lalata a otel

 - Matar ta bayyana hakan ne a shafinta na Twitter, inda ta ce idan mijin matar ya gani yaje ya dauko matarsa a otel din da suke zaune

 - Mijin dai ya yiwa matar tasa karyar cewa ya tafi kasar Afrika ta kudu ne domin yin kasuwanci Wata mata wacce ta samu damar shiga shafin Twitter na mijinta ba tare da saninshi ba, ta sanya wata hira da yayi da wata matar aure a shafin nashi na Twitter, a lokacin da suke shirya yadda zasu hadu suyi lalata.


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post