Fitacciyar Jarumar Kannywood wato Hadiza Gabon Tayi Wani Abinda Yabawa Al Umma Mamaki Kan Suran Jikinta, A Yanzu Haka Yan Kannywood Sunyi Mata Cha Don Abinda Ake Zarginta Dashi,
Fitacciyar Jarumar Kannywood Wanda Akafi Sani Da Hadiza Gabon An Zargeta A Wata Asibiti Taje Yin Tiyatr Rage Kiba Wanda Al Umma Da Dama Suna Ganin Hakan Bai Daceba Domin Halittar Da Allah Yamata,
Haka Zalika Ana Ganin Wannan Abu Kamar Rashin Godiyar Allah Ne akan Abinda Taso Ta Aikata Duk Da Abin Zargine Ake Ammah Bai Tabbata Gaskiyaba, Kalli Cikakken Labarin, 👉🏻FULL VIDEO👇🏻