Kalu Innalillahi_Ina Mata Mayaudara_Kalli Falalar Daukar Ciki A Addinin Musulunci_Malama Zainab Abdullahi



Wannan Sakon Zuwa Gamata Masu Hana Mazajansu Kwanciyar Aurene a Yayin Zaman Takewar Aure Wato Mata Marowata

Shin Me Ake Nufi Da Mace Marowaciya? Mace Marowaciya Itace Wacce  Bayan Anyi Auresu Da Mijnta Bata Bari Yasadu Da Ita Balle Su Raya Sunna  Tasamu Juna2,

Dalilin Hakan Yasa Wata Baiwar Allah Tayi Magana Gameda Falalar Daukai Jiki a Yayin Zaman Takewar Aure,  Kalli Cikakken Bidiyon Anan, Daga LabaraiBlog.

2 Comments

Post a Comment
Previous Post Next Post